Tashin farashi a Najeriya ya tursasawa ɗumbin 'yan ƙasar, rungumar nau'o'in abincin da ake kira ci-kar-ka-mutu, a wasu lokutan har wasu kan kwana da yunwa. 'Yan ƙasar na fama da ƙarin farashi babu ...