Wata kotu a Turkiyya na ci gaba da shari'ar mutanen da ake zargi da kisan É—an jaridar nan Jamal Khashoggi, da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiyya dake birnin Santambul a Turkiyya. An kashe Mista ...