Wata kotu a Turkiyya na ci gaba da shari'ar mutanen da ake zargi da kisan É—an jaridar nan Jamal Khashoggi, da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiyya dake birnin Santambul a Turkiyya. An kashe Mista ...
A kowane watan Yuli, Sabrija Hajdarevic na zuwa Srebrenica don ziyartar ƙabarin mijinta da mahaifinta, wadanda suke cikin maza da yara Musulmi na Bosnia kusan 8,000 da sojojin Sabiya suka kashe a 1995 ...