Manchester City ta doke Wolverhampton da ci 3-0 a wasan makon na 21 a gasar Premier League da suka kara ranar Lahadi a Etihad. Erling Haaland ne ya ci dukkan kwallayen a wasa, wanda ya fara cin ta ...
Manchester City ta sharara kwallo 6-0 a ragar Nottingham Forest a wasan mako na biyar da suka kara ranar Laraba a Etihad. Erling Haaland ne ya ci uku rigis ta farko a minti na 12 da fara wasa ta biyu ...